Superghetti with ugu leaf

Mrs,jikan yari kitchen
Mrs,jikan yari kitchen @mrsjikanyari

Shidai ugu anason cinsa sosai yana ƙara jini da lpy musamman gamasu juna biyu sannan akwai hanyoyi da yawa wajen sarrafashi insha ALLAH idan kunga bini sannu ahankali xanyi ɗaya bayan ɗaya
#Foodex# cookeverypart #worldfoodday

Superghetti with ugu leaf

Shidai ugu anason cinsa sosai yana ƙara jini da lpy musamman gamasu juna biyu sannan akwai hanyoyi da yawa wajen sarrafashi insha ALLAH idan kunga bini sannu ahankali xanyi ɗaya bayan ɗaya
#Foodex# cookeverypart #worldfoodday

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1-1/2Superghetti
  2. 5Tattasai
  3. 5Attarugu
  4. 2Albasa
  5. Maggi
  6. Mai
  7. 2Green pepper
  8. Ugu leaf

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Firstly xaki fara wanke kayan miyarki sannan kiyi jajjagensu sannan ki xuba a tukunyarki ki xuba mai da albasa bayan yayi xafi saiki xuba kayan miyarki

  2. 2

    Daganan saiki barsu su soyu sannan ki xuba ruwa idan sukayi xafi kisaka superghetti ɗinki kisa maggi ki rufe saikinga tafara dahuwa

  3. 3

    Sannan ki wanke ugunki dakinka yanka manya saiki xuba da albasa dakinkama yankan slice saiki rufe for some mnts xakiji ƙamshi yana tashi saiki sauke shikenan our superghetti with ugu leaf is ready🤤😋
    MRS, JIKAN YARI KITCHEN

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mrs,jikan yari kitchen
rannar

Similar Recipes