Danbun cous cous

khamz pastries _n _more
khamz pastries _n _more @khamz93350551
Kano State

Danbu me sauki babu bata lokaci

Tura

Kayan aiki

30mnts
7 yawan abinchi
  1. 1Golden penny cous cous leda
  2. 1 cupGyada
  3. 2 cupsRuwa
  4. 1/2 cupMai
  5. Jajjagen attrihu da albasa da garlic
  6. Sinadarin dandano dana kanshi
  7. Zogale

Umarnin dafa abinci

30mnts
  1. 1

    Da farko zaki fara gyara zogalen ki ki turara shi (steaming) ya danyi laushi seki sauki. Ki daka gyadarki

  2. 2

    Seki samu roba me fadi ki zuba duka komai ki juya seki saka a steamer kiyi steaming na tsahon 30mnts

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khamz pastries _n _more
khamz pastries _n _more @khamz93350551
rannar
Kano State

Similar Recipes