Fatan dankalin sweet potatoes

bilkisu Rabiu Ado
bilkisu Rabiu Ado @cook_20896228

Ga dadi Ga sauki wajen dafashi

Tura

Kayan aiki

30mint
  1. Dankalin hausa
  2. Man ja
  3. Alaiyahu
  4. Attaruhu & tomatoes
  5. Albasa
  6. Spices
  7. Maggi
  8. Gishiri

Umarnin dafa abinci

30mint
  1. 1

    Da farko Bayan kin fere dankali kin wanke Sai ki ajiye a gefe

  2. 2

    Sai ki gyara kayan Miyar ki kiyi greetin Sai ki dauko manja ki xuba a tukunya idan yayi zafi Sai ki zuba wanan kayan miyan aciki Sai kisa Maggi spices da gishiri kibarshi kamar mint 5

  3. 3

    Idan yayi Sai ki xuba ruwa Baya buqatar ruwa da yawa sai ki rufe idan Ruwan ya tafasa Sai kisa dankali aciki idan yayi laushi Sai ki Dan farfasashi Sai ki dauko alaiyahu nan Wanda kika yanka kika wanke ki xuba aciki idan yayi kamar mint 3sai ki sauke shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
bilkisu Rabiu Ado
bilkisu Rabiu Ado @cook_20896228
rannar

Similar Recipes