Kayan aiki

Awa biyu
  1. Nama
  2. Sinadarin Dandano
  3. Albasa da Taruhu
  4. Mai
  5. Kayan Kamshi

Umarnin dafa abinci

Awa biyu
  1. 1

    Zaki wanke Namanki ki tsane..Ana buqakar ah yanka shi dogo dogo ba mai kauri ba dai kisa ah tukunya ki tafasa da albasa sosai..Zaki saka masa kayan qamshi ishasshe

  2. 2

    Inyayi sai kisa ah kasko ki soya sama sama ah mai ki sake saka albasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Laylaty's Delicacies n Spices
Laylaty's Delicacies n Spices @laylatysdelicacies
rannar
Bauchi, Bauchi State, Najeriya

sharhai

Similar Recipes