Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kijika wake kisurfa kiwanke tas se kisa albasa da attaruhu da tattasai kiyi blending yayi laushi sosai se kisa ajinomoto da gishiri kibuga sosai se kisa Mai inyayi zafi kisoya shikenan kingama

  2. 2
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

sharhai (7)

Aisha BG Kyari
Aisha BG Kyari @kyari_30
Kai mashallah 👍 wagga kosai yayi kyau

Similar Recipes