Tura

Kayan aiki

2hrs
4 yawan abinchi
  1. 2 cupflour +1/2cup for dusting
  2. 2 tblssugar
  3. 1 cupwarm milk
  4. 2tlbs butter
  5. 1/2 tbspyeast
  6. 1tlbs sesame
  7. 1egg

Umarnin dafa abinci

2hrs
  1. 1

    Da farko zaki zuba madara a mixing bowl dinki kisa yeast seki kada kwai guda daya ki zuba akai

  2. 2

    Seki zuba flour kisa butter kiyi mixing sosai seki rufe da climfilm ki ajiye shi na 30mnts seya tashi sosai

  3. 3

    Idan ya tashi seki dauko ki juyo shi a working surface kisa wan nn 1/2 cup flour kiyi kneading sosai kamar na tsahon 20mnts sekiyi diving dinshi into 9balls seki dauki daya ki rolling seki yanke side din ya zama kamar triangle

  4. 4

    Seki fara rolling daga sama zuwa kasa seki samu baking pan dinki ki shafa butter seki dinga arranging a ciki harse kin gama duka seki saka rufe shi ki barshi ya kara tashi seki brushing da egg ki barbada sesame din akai kisa a oven ya gasu

  5. 5

    Gashi nan ya gasu ga yadda down side dimma yake looking

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
khamz pastries _n _more
khamz pastries _n _more @khamz93350551
rannar
Kano State

sharhai

Similar Recipes