Spicy Indomie Wid Scramble Egg

Mum Aaareef’s Kitchen 👩‍🍳
Mum Aaareef’s Kitchen 👩‍🍳 @Hh08138400
Zaria, Kaduna, Najeriya

Good Morning Everyone Especially My Bossladies Anty Jameelah & Anty Aisha❤️💕💗Yaa Salam seriously wannan Abinchi yayi sosai wllhy. Just try it & Tank me later😉😋

Spicy Indomie Wid Scramble Egg

Good Morning Everyone Especially My Bossladies Anty Jameelah & Anty Aisha❤️💕💗Yaa Salam seriously wannan Abinchi yayi sosai wllhy. Just try it & Tank me later😉😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30minutes
Mutane 2 yawan abinchi
  1. 2Indomie Guda
  2. 3Egg
  3. Cucumber
  4. Carrot
  5. Albasa
  6. Cabbage
  7. Laggy da sinadaran Dandano
  8. Mai kadan
  9. Kayan miya

Umarnin dafa abinci

30minutes
  1. 1

    Ki Yayyanka Veggies inki dana lissafo a sama ki aje agefe
    Ki dauko tukunya ki zuba jajjagaggen kayan miyanki ki zuba kizuba mai d Ruwa

  2. 2

    Idan ya tausa Saiki zuba Indomie kisa spices da komai Saiki rufe

  3. 3

    Kizuba sliced veggies inki ya turara saiki sauke

  4. 4

    Already kin fasa Kwai kinsa sinadarai d sauran sliced veggies inki kin Kada Saiki fan a wuta ki soya ki nayi kina farfasashi karki bari yai faifai in yayi Saiki sauke

  5. 5

    Ki dauko classy plate inki ki zuba.. achi dadi Lfy😘😋😉 da zafinsa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef’s Kitchen 👩‍🍳
rannar
Zaria, Kaduna, Najeriya

Similar Recipes