Yellow macaroni with stew

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh

Inason macaroni da Miya sosai 😋 Zaki iyama Yara idan zasuje school Koda breakfast ma

Yellow macaroni with stew

Inason macaroni da Miya sosai 😋 Zaki iyama Yara idan zasuje school Koda breakfast ma

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2 yawan abinchi
  1. Macaroni Rabin leda
  2. Curry powder
  3. Stew
  4. Tattasai hudu
  5. Attarugu biyu
  6. Albasa daya
  7. Maggi biyu gishiri kadan
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba ruwa a tukunya kisa curry ko food color (yellow) idan suka tafasa kisa macaroni ki rufe saita dahu ki kwanke ki rufe

  2. 2

    Zakiyi jajjagen kayan miyar ki saiki zuba Mai kisa albasa da kayan jajjagen ki ki soya kisa maggi, gishiri da curry ki jujjuya

  3. 3

    Shikenan already inada nama na soyayye 😋

  4. 4

    Zyeee m@l@mi's kitchen

    S@NW@ ADON M@T@ GROUP

    Dan girman Allah kada ayimun editing 🙏

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

Similar Recipes