Carrot and cucumber juice

Kabiru Nuwaila sani
Kabiru Nuwaila sani @Nurulqalb

Carrot and cucumber juice

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10min
3 yawan abinchi
  1. 7Carrot
  2. 1/2Cucumber
  3. 1/2Ginger
  4. 1/2 cupSugar
  5. 4 cupIce water

Umarnin dafa abinci

10min
  1. 1

    Zaki yanka carrot, cucumber, da ginger a Blender ko juicer bayan kin wanke su ki markada

  2. 2

    In ya marked da kyau saiki zube a abin tacewa ki tace ruwan kina yi kina kara ruwa kadan

  3. 3

    Daka sai kisa sugar da kankara idan kuma nan take za'a sha za'a iya nikawa da kankara ciki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Kabiru Nuwaila sani
rannar

sharhai

Similar Recipes