Hadeden sobo Mai goruba da beetroot

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Ramadan Kareem sayidati wa sadaty
Wannan sobon kamshinsa nadaban ne haka launinsa Masha Allah

Hadeden sobo Mai goruba da beetroot

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Ramadan Kareem sayidati wa sadaty
Wannan sobon kamshinsa nadaban ne haka launinsa Masha Allah

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

6_8 yawan abinc
  1. Sabo kufi biyu
  2. Citta guda ukku
  3. chokaliKaranfani Rabin
  4. chokaliCannemon Rabin
  5. 4Cardamon
  6. Na,a na,a
  7. Sugar kufi biyu orange, 🍊 2
  8. Kimba 2 barkono biyu star Anisa biyu
  9. Beetroot guda babba
  10. Goruba kufi guda
  11. Hulba chokali guda
  12. Habbatus sauda chokali guda
  13. Yansun chokali guda
  14. Ruwa daidai bukata
  15. 6Tsamiya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki hada wannan kayan Dana lussafa

  2. 2

    Sai ki hadesu atukunya guda kisa ruwa isashe da sugar suta dahuwa,haryayi kauri

  3. 3

    Kidafashi kaman na Rabin awa ko sama da haka,sannan ki tace

  4. 4

    Kisa kankara ko kisa afrege sannan kisa ajug,

  5. 5

    Allah ya amintar da hannayenmu nagode Allah ya amintar da hannayenmu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes