Cake din strawberry

Zahal_treats
Zahal_treats @Zahal
Abuja

#Abuja.nayi wannan girkin ne domin maraba da aminiyata Amierah da nuna farin cikin dawowarta gida lafiya daga bautar qasa wato (camp) din Edo😋😂

Cake din strawberry

#Abuja.nayi wannan girkin ne domin maraba da aminiyata Amierah da nuna farin cikin dawowarta gida lafiya daga bautar qasa wato (camp) din Edo😋😂

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Filawa
  2. Bota
  3. Suga
  4. Baking poda
  5. Strawberries flavor
  6. Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A tankade pilawa da baking poda a ajiye

  2. 2

    A hade suga da bota guri daya sai ya narke yayi laushi da haske

  3. 3

    Sai a saka kwai a buga su ga Baki daya sai ya hade

  4. 4

    Sai a zuba Flavo,ajuya sosai

  5. 5

    Sai a rinqa zuba flour kadan kadan har ya shige cikin hadin botar.

  6. 6

    Sai a dauko kwanon gashin cake din a zuba wannan hadin.

  7. 7

    Sai a saka cikin oven Mai zafi sai an Fara Jin kamshin cake ya taso yayi kala.

  8. 8

    Afito da cake sai ya huce

  9. 9

    Cake ya nuna ya gasu.sai asha da lemun zaqi. Ana diban ma Baki ko yara Ana iya Kai ma Admin din cookpad don nuna godiya.😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zahal_treats
rannar
Abuja
There’s power in cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes