Shinkafa da miya

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki daura ruwa atukunya kisa shinkafa ki barta tayi parboiling, sai ki sauke ki ki tace ki wanke ki maida wuta ki yayyafa mata ruwa kadan ki barta ta karasa nuna sai ki sauke

  2. 2

    Zaki gyra kayan miyarki ki wanke ki markadasu, ki gyara naman miyarki ki yanka albasa kisa kayan kamshi da dandano ki daura awuta ki barta tayi taushi si ki kwashe kisa kayan miyarki ki dafa shi,kisa mai ki soyashi ki dauko tafashen namanki kisa akai kisa dandano da kayan kamshi ki rufe ki barta ta soyu

  3. 3

    In ta kammala sai ki sauketa. Kici da farar shinkafar ki.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies
rannar
Gombe State

sharhai

Similar Recipes