Shinkafa da miya

Hamzee's Kitchen @cook_17117332
Shinkafa da miya akwai dadi. #1post1hope
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki gyara kayan miyarki tattasai,tumatur,attarugu,albasa ki wanke su kiyi blending
- 2
Saiki zuba mai a tukunya kisa kayan miyarki ki soya
- 3
Ki Dora ruwa a tukunya idan ya tafasa ki wanke shinkafa ki zuba
- 4
Saiki sawa kayan miyarki sinadarin dandano da gishiri idan ta soyu ki sauke
- 5
Saiki tace shinkafarki kisake maidata idan ta dahu ki kwashe
- 6
Ki wanke salad da tumatur da albasa ki yanka kisa a plate din abincinki
Yanayi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
Shinkafa da Miya
Wannan shinkafa da miya #gargajiya ce zalla bata buqatar kayan zamani Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
-
-
Shinkafa da miya
#pantry.A wannan yanayi da ake ciki na rashi kudi a hannu yasa na shirya wannan abincin da be bukatar kudi kasancewar Ina da komai. Alhamdulillah abinci yayi dadi. Allah ya shige mana gaba a cikin yanayin nan Ummu Aayan -
-
-
-
-
-
Spaghetti da Miya
Na tashi ne, sai na rasa mizan dafa kawai na yanke shawaran na dafa spaghetti da miya. Zara'u Bappale Gwani -
Shinkafa da miya
Shinkafa ba sai lallai fara ba zaki iya yinta da kayan lambo da Su kayan kanshi aci a matsayin shinkafa da miya Sumy's delicious -
-
-
-
-
Shinkafa da miya da salad
#sahurrecipecontest shinkafa na daya daga cikin abinda iyali na sukeso saboda dadinta musamman idan aka saka mata salad Kuma tana qara lafiya saboda ta qunshi sinadarae masu gina jiki a gareta na zabi nayi shinkafa a lokacin sahur saboda tanada riqe ciki Kuma Bata saka Shan ruwa idan kuka gwada zakuji dadinta Fatima Bint Galadima -
-
-
-
-
-
-
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8889420
sharhai