Tura

Kayan aiki

  1. Basmati rice kofi biyu
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Green beans
  5. Pees
  6. Carrot
  7. Maggi
  8. Veg oil
  9. Curry
  10. Fried rice spices

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki wanke shinkafar seki daura tukunya a wutq kisa mai kita juyawa harse tadan fara ja seki zuba kofi biyu na ruwan zafi ki rufe na ya tsotse

  2. 2

    Seki zuba attaruhu kisa sauran kayan vegetables din da maggi da curry da spices ki juya

  3. 3

    Ki kara mai kadan kisa albasa ki juya seki zuba kofi daya na ruwa ki rufe ki rage wuta

  4. 4

    Bayan minti goma seki bude kisauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Herleemah TS
Herleemah TS @cook_15658393
rannar
kano, nigeria

sharhai

xahra_umar
xahra_umar @cook_15287649
Please which brand of basmati rice did you use?

Similar Recipes