Kunun Aya

Delu's Kitchen
Delu's Kitchen @delu2721
Sokoto State

Kunun aya yanada dadi sosai ga karin lafiya a jikin Dan Adam saboda kayanda akayi anfani dasu#sokoto

Kunun Aya

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Kunun aya yanada dadi sosai ga karin lafiya a jikin Dan Adam saboda kayanda akayi anfani dasu#sokoto

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4 cupsAya
  2. 4Citta
  3. 1 tbspKanunfari
  4. 1 cupSugar
  5. Ruwa
  6. Kankara
  7. 1Kwakwa
  8. 5Dabino

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki gyara ayarki,ki wanke sai kisaka ruwa kibarta minti 30,sai karkare bayan kwakwarki ki debe bakin,ki yanka kanana

  2. 2

    Dabino kuma ki debe kwallon cikinsa sai ki wanke,ki hada aya,kanunfari,citta dabino da kwakwa,ki nike sai tayi laushi

  3. 3

    Sai ki tace kisaka sugar da kankara

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Delu's Kitchen
rannar
Sokoto State
My name is Aisha Delu Aliyu known as Delu's Kitchen ,I love cooking ,cooking is my fav....
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes