Cake

Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
Kano State

Ina matuqar qaunar cake shiyasa naxabi in qawatashi haka

Cake

Ina matuqar qaunar cake shiyasa naxabi in qawatashi haka

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4 cupsFlour
  2. 1Butter
  3. 12eggs
  4. 1teaspoon of baking powder
  5. 1teaspoon of vanillah
  6. 2 cupsof sugar
  7. Toothpick
  8. 1 cupof milk
  9. Cocoa powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki xuba butter dinki se ki saka sugar kisa whisker ko mixer kiyi ta mixing dinshin se Kinga yayi fari, seki dinga saka kwan daya bayan daya ki na ciga b d jujjuya yawa har ki gama saka kwan.

  2. 2

    Seki dauko four dinki ki dinga xubawa a hankali kina cigaba d jujjuya har ki xuba duka, sekisa baking powder ki jujjuya kisaka vanillah dinki sannan ki kawo madaraki ki xuba aciki ki jujjuya sosai d sosai har se kwabin cake dinki yayi.

  3. 3

    Seki rabash gida biyu seki sawa daya cocoa powder dayan kuma ki barshi haka.

  4. 4

    Seki dauko gwangwanayenki ki shafa masa butter inkuma da cup cake paper xakiyi shikenn. Inka xuba mai coca powder din seki debo farin a spoon se ki diga kadan sekisa toothpick ki jujjuya,inkuma farin kikasa se diga mai cocoa din ki jujjuya haka xakiyi tayi har ki gama.

  5. 5

    Seki jerasu a farantin gashinki amma kifara pre heating din oven kafin ki saka. seki gasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
rannar
Kano State
I'm Aisha Ismail Musa born and brought up in kano, my favorite thing to do at home is to cook
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes