Ganyan inibi daidai bukata • Jallaf din shinkafa kufi biyu Mai nikaken nama da chefane da kayan kamshi da maggi da gishiri • Mai koshiya guda • Thyme,curry,Rabin • Ganyan parsley da coriander da dilli • Dafafen chefane dai dai bukata • Maggi • Lemon 🍋 • Albasa2