Shinkafa kilo guda • Mai koshiya biyu • Maggi guda • Curcum,baryani masala,7spices • Rosemary,thyme,citta, thyme Bahrain,tafarnuwa • Albasa chilli,gishiri kadan • Ruwa Wanda kikasan zai dafa maki shinkafarki ko ruwan romon nama • Carrot,guda biyu manya,dankalin turawa guda biyu • Green beans kufi guda • Bayleave