Kofi daya na sukari • Kofi daya na ruwa • na orange zest(gogaggen bayan lemon zaqi) Cokali • Rabin qaramin cokali na garin girfa(cinnamon) • na ruwan lemon tsamin Cokali • na Shudiyar kala ta abinci Cokali • Kofi daya da rabi na fasasshiyar qanqara • Rabin kofi na lemon mirinda(dandanon tuffa) • Rabin kofi na lemon sans