Fulawa kufi biyu • Corn flour chokali hudu • Mai littar guda • Ruwa daidai bukata • Nikaken nama Rabin kilo • Chilli biyu,Albasa guda • Gishiri kadan maggi • Thyme,Rabin chokali,shammar kadan,curry Rabin karamin • Sugar chokali guda • Baking powder Rabin karamin • Rabin karamin chokali