Kaji guda biyu • Garin kuli kuli Mai kayan kamshi da maggi da gishiri • Mai rabin kofi • Hade haden kayan kamshi • Curru thyme, rosemary,garin karanfani kadan • Cardamon2,garam masala,kadan • Hade hade kayan kamshi 7 kadan • Bayleaf,2curry nakaji Rabin • Maggi 7gishiri kadan • Citta Rabin • Black pepper Rabin • Garin jaji Rabin •