Kaza kilo da rabi • Albasa guda,onion powder Rabin • Tafarnuwa2 garlic powder Rabin • Sumac chokali guda • Tandoori Rabin karamin • Curry Rabin karamin • Gram masala kadan • Chicken spices Rabin karamin • Bayan lemon guda ukku Wanda aka kankare • Yogurt Rabin • Lemon juice chokali biyu • Paprika Rabin •