Kofi biyu da rabi na shinkafa basmati • Mai Kofi daya • Karas manya guda uku • Koren wake guda goma • Albasa • Masarar gwangwani daya • Nama(za6i) • Star anise • Curry qaramin cokali daya • Thyme qaramin cokali daya • Rice and pasta mix • Seasoning •