Shinkafa kilo guda • Sha ariyya kufi guda • Mai koshiya ukku • Ruwan roman kaza Mai chefane da tafarnuwa da Albasa • Maggi 8,onga 1 • Gishiri kadan • Curry,thyme,7spices,baryani masala kadan,kadan • Gram masala,thyme Bahrain, bayleave,rosemary,cumin, kadan • Shammar citta kadan • Green sweet chilli