Yarinta dadi qawata😂😂😂😍😍 #oldschool
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
🤣😂🤣😂 Allah mai iko kinyi kenan
Chef K. Madaks Bakery
Chef K. Madaks Bakery @chefkaymadaks09
Saaaaam namanta da abinnan seda kk tunan Muna mkrnt har daukewa mutum muke 😂😂 sbd ba'a varinmu mu fita siyan Abu sede wata ta hada Kai da Baba me gadi tafita tasayo Mana a dagargaza 😂😂 kowa Kuma so yake awarar 50 se mutum 10 suci 😂😂 sbd a Aljihu ake boyota badana asayo dayawa 😂😂 a islamiyya kuwa wayyo ai tsirenmu ce
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
@chefkaymadaks09 😂🤣😂🤣wai
Schl life ikon Allah 😂🤣 ko b komai cookpad ta sa mun tuna quruciya munyi Raha💃💃💃