Tsire

nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227

#Sallahmeatcontest tsire na daban yayi dadi nayi amfani da kayan kamshi na gargajiya masu dadi iyalina suna sanshi

Tsire

#Sallahmeatcontest tsire na daban yayi dadi nayi amfani da kayan kamshi na gargajiya masu dadi iyalina suna sanshi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 hour and 10mi
mutum biyar
  1. nama rabin kilo
  2. 4Maggi cube
  3. Onga 1teaspoon
  4. cupMai half
  5. 1 cupKuli dakakke
  6. Kaninfari, masoro,kimba dakakke 1 teaspoon
  7. Thyme half teaspoon
  8. tbspCitta danya,tafnuwa danya dakakko
  9. 1Onion
  10. 1Green pepper
  11. 1 tbspChilli
  12. Skewers
  13. Kwalliya
  14. parsley
  15. tomato

Umarnin dafa abinci

1 hour and 10mi
  1. 1

    Ga kayan hadin zanwake nama inyaka falefale insa Maggi,onga,citta,yaji,thyme,masoro,kaninfari,kimba,mai injuya.

  2. 2

    Zanjuya nama inyanka kuren tattasai,albasa zandauko skewers inwanke sai indauko nama insa, zansa nama daya tattasai,albasa,jan tattasai sai nama inkuma sasu albasa sannan nama to raguwar naman haka zanyi musu

  3. 3

    Zandako kuli insa afaranti indinka sa nama na injuya ko ina inbarbade naman sauran naman haka zanyi musu.

  4. 4

    Hanya biyu nayi nayida garwashi,nayina oven zanjera akan raga injera tsire na inayi ina dubawa ina yaryada Mai inajuya gefen dayayi.

  5. 5

    Gashinan yagasu zanwanke parsley inyanka tomato sanyi kwalliya dasu gasunan najera plate sai ci Nagama.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227
rannar

Similar Recipes