Alkubus

@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
I am at Saudi Arabia Riyad city ,for the sake of business,i and my siblings we have taken 13 years there.

Yana bukatar bugu idan har kinason yayi miki laushi kamar wannan, yeast din zaki iya saka 1tbs da kadan , Amman ni 2 nasa

Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupFlour
  2. 2 tbsYeast
  3. 1 tbsSugar
  4. 2 tbsOil
  5. Salt 1 /4 tsp
  6. 1 tspBaking powder
  7. Water

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada flour, yeast, baking powder, salt, sugar, kiyi mix sosai saiki zuba ruwan dumi ki kwaba, kwabin zakiyi shi kamar na fanke Amman kar yakai na fanke da kadan yana Dan fin na fanke karfi da kadan bada yawaba, bayan kin gama kwabin saiki zuba mai kikara bugashi sosai yana bukatar bugu idan kinason yayi miki laushi, bayan kin gama saiki rufe kikai waje mai dumi yayi 15/20 minutes saiki shafa oil /butter a container da zaki zuba hadin saiki zuba kwabin ko wanne kisa rabin container,

  2. 2

    Saiki jera a abinda zakiyi steaming ki rufe da buhu saiki Dora murfi akai, ko wani murfi ba Dole sai kinsa buhu ba ni bana saka buhu ina amfani da murfin tukunyar kawai shikenan saiki barshi yayi minutes 10/15 ya kammala

  3. 3
  4. 4
  5. 5
  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
rannar
I am at Saudi Arabia Riyad city ,for the sake of business,i and my siblings we have taken 13 years there.
I just want to percieve a lot about cooking in order to prevent myself from being ashamed and to impress my husband
Kara karantawa

sharhai (13)

Similar Recipes