Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Eggs,
  2. Meat
  3. Oil
  4. Onion
  5. Paper
  6. Maggi
  7. Spices
  8. Flour

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki dafa kwanki ki rabashi 4

  2. 2

    Sannan zaki dafa namanki tareda Kayan kamshi da dandano😛idan yayi laushi saiki sauke

  3. 3

    Saiki dakashi tareda attarugu da albasa da Dan Maggi kadan kar yayi yawa

  4. 4

    Saiki zuba flour acikin naman ki kwaba karyayi karfi kuma karya yi ruwa

  5. 5

    Saiki rika nade kwan ki da kinka raba 4 kina rufeshi da naman harki gama

  6. 6

    Saiki din ga sakashi acikin Dan yen kwai kina soyawa😅😋😋saiyayi golden brown

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Hussaini
Maryam Hussaini @mh09039785722
on

Comments (3)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@mh09039785722 sunyi kyau amma ko kinsan munada cookpad hausa
biyoni whatsapp in nuna miki yadda zaki koma 08036201168

Similar Recipes