Funkasau

hauwa dansabo
hauwa dansabo @cook_19098499

Gaskiya funkasau na da dadi, don abincin gargajiya ne.. musamman manya masu shekaru na son shi

Funkasau

Gaskiya funkasau na da dadi, don abincin gargajiya ne.. musamman manya masu shekaru na son shi

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1 hour
6 people
  1. 4 cupsFlour
  2. 1 tablespoonYeast
  3. 3 tablespoonSugar
  4. Mangjada yanda xai isheki
  5. Salt pinched
  6. Ruwan dumi cufi daya da rabi

Cooking Instructions

1 hour
  1. 1

    Ki hada flour, yeast, sugar, salt,

  2. 2

    Ku kwaba da ruwan dumi,,

  3. 3

    Ku samu wuri mai dumi ki barshi ya tashi yayi kaman miti talatin

  4. 4

    Ki samu mai idan yayi xafi, amma ba sosai ba kina daukuwa kina yin shape dashi kina sakawa a wutan

  5. 5

    Xaki iya ci da miya, ko sugar, ko kici abunki haka nan

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hauwa dansabo
hauwa dansabo @cook_19098499
on

Comments

Similar Recipes