Kosan Garin Rogo

Salwise's Kitchen
Salwise's Kitchen @cook_13813635
Zaria City

Kosan Garin rogo na da dadi sosai da armashi.

Kosan Garin Rogo

Kosan Garin rogo na da dadi sosai da armashi.

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

56 mins
5 servings
  1. 2 cupscrushed cassava,Green pepper 2 pieces,red pepper 3 pieces,scotch bonnet 1 big size,spring onions,onion 1,maggi of ur choice,salt to taste

Cooking Instructions

56 mins
  1. 1

    Zaki tafasa ruwa sai ajuye akan garin rogon,arufe ruwan ya shaye,kamar teba kenan

  2. 2

    Sai a jajjaga kayan miya a murmusa maggi a sanya hadi da dan gishiri.

  3. 3

    Sai ayita tukawa har su hade sosai..

  4. 4

    Bayan ya hade,sai a barbada garin rogo akai,saboda yayi burus-burus

  5. 5

    Daga nan sai arika gutsira ana matsawa a tsakanin "Yan yatsu har agama.

  6. 6

    Sai sanya manja a wuta ayayyanka albasa,idan yayi zafi sai soyawa..Gashi kamar haka.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Salwise's Kitchen
Salwise's Kitchen @cook_13813635
on
Zaria City
Salaha by name,born and bred up in Zaria.I really love cooking, because beauty without high skills of cooking is useless..
Read more

Comments

Similar Recipes