Cooking Instructions
- 1
Zaki cire gashin dake jikin fara,ki tafasa ruwan zafi ki zuba akai,sai ki shanya ta ga rana for 30min
- 2
Sai ki Dora pan a wuta ki barshi yayi zafi sosai,sai ki zuba farar a ciki,kiyita juyawa har ruwan da ke jikin farar ya tsane
- 3
Idan kika taba kikaji ta tsane,jikin ta kuma babu alamun ruwa akai sai ki sauke farar
- 4
Ki zuba farar a bowl,ki saka mai,yaji,maggi,gishiri,albasa,tarugu
- 5
Sai ki juyata/motsa
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
-
Akara(kosai) Akara(kosai)
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan .Yana da dadi sosai ZUM's Kitchen -
-
Fish papper Fish papper
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan. so Delicious ZUM's Kitchen -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7254489
Comments