Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki kankare carrot dinki then ki kankare ginger dinki saiki wanke lemon zakin ki da lemon tsami.

  2. 2

    Saiki yayyanka carrot din naki ki yanka ginger ki zubasu a blender ki saka ruwa saiki nika, inya nuku ki tace ki kara mayar da tikar ki kara nikawa saiki tace sannan ki samu squazer dinki ki matse lemon zakin ki ki juye a cup saiki matsa lemon tsami guda 1 akai saiki tacesu akan carrot dinnan.

  3. 3

    Zaki samu karamar tukunyar ki kizuba ruwa kadan saiki zuba sugar saiki daura akan wuta ki saka cokali kina juyawa har sai sugar din ya narke saiki rufeshi da murfi yayi kamar 5 minutes shikenan saiki sauke ki zuba kadan acikin lemon carrot dinki ki saka a fridge.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
on
Kano
I was born in kano state
Read more

Similar Recipes