Soyayyen dankali da kwai

abubakaraishatu @cook_13841005
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fere dankalinki ki yankashi a tsai-tsaye ki wanke kisa gishiri kadan
- 2
Sai ki daura mai a wuta in yayi zafi Sai ki juye dankalin a cikin mai din
- 3
In yayi zakiga yafara Dan ja Sai ki kwashe
- 4
Zaki fasa kwanki saiki yanka mai tumatir da albasa Sai kisa Maggi da Dan gishiri kadan da ruwa Dan kadan
- 5
Sai kisa pan dinki a wuta kisa mangyada dan kadan in yayi zafi saiki juye kwan in yasoyu Sai ki nadeshi ki yayyanka
- 6
Sai ki juye dankali da kwanki a plate shikenan.
Similar Recipes
-
-
-
-
Soyayyen dankali da kwai
Inason dankalin turawa sosai musamman idan aka hadashi da kwai. Iyalaina sunji dadin shi sosai. Nusaiba Sani -
Soyayyen Dankalin turawa da kwai
#1post1hope# inason dankalin turawa yanamin dadi sosai. Umma Sisinmama -
-
-
-
-
-
-
-
-
Dankali, plantain da kwai
#lunchboxIna cikin hada kayan shan ruwa na tuna a na lunch box idea nace aa to ay wannan ko yan makaranta zasu iya zuwa da shi kuma manya ma na iya zuwa wurin aiki😋 Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
Soyayyen dankali da kwai
Wannan girki yayi dadi, iyalina sunce kamar yafi irish dadi😅😋😋 Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
-
-
Soyayyen dankali da kwai
#SSMK inason dankali shiyasa nake kokarin ganin na sarrafa shi ta hanyoyi da dama. Umma Sisinmama -
-
-
-
Soyayyen dankalin Turawa,dankalin Hausa da Kwai
Yana da dadi musamman kiyi shi da breakfast ki hada da black tea. Afrah's kitchen -
-
Soyayyen dankalin turawa da kwai
Inason dankalin turawa sosae domin Ina sarrafawa hanya daban daban Zulaiha Adamu Musa -
-
-
Dafadukan dankali mai kwai
Inatunanin mezandafa don break fast sai kawai sai nace bari nadafa wannan. Yanada dadi sosai gakuma saukinyi TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8858766
sharhai