Yadda ake hada Tapioca

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 tbspTapioca
  2. 1/2 cupMadara
  3. 2 tbspSugar
  4. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki zuba ruwa a tukunya sai sun tafasa,sai kisa tapioca cikin Kofi,sai ki debo ruwan ki zuba,sai kibarta zuwa minti 3,sai kidan kara ruwa sai kisaka madara da sugar

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Teemas kitchen
Teemas kitchen @cook_15457918
rannar
Sokoto State

sharhai

Similar Recipes