Shinkafa da miyar kifi

Teemas kitchen
Teemas kitchen @cook_15457918
Sokoto State

Kitchenhuntchallenge

Shinkafa da miyar kifi

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Kitchenhuntchallenge

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba ruwa a tukunya,idan sun tafasa sai ki zuba shinkafarki,idan ta dahu sai ki sauke.

  2. 2

    Zaki nika kayan miyarki,sai kisa kayan miyarki a tukunya idan suka tafasa ruwan yadan tsotse sai ki sauke.

  3. 3

    Sai ki koma aza tukunya kisa mai sai ki dauko tafasashen kayan miyarki ki zuba ki zuba Maggi da kayan kamshi sai kisa kifin ki danye sai ki rufe tukunyarki idan ya yi sai ki sauki.sai aci da shinkafa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Teemas kitchen
Teemas kitchen @cook_15457918
rannar
Sokoto State

sharhai

Similar Recipes