Simple jollof rice & veggies

Zahra's Cuisine
Zahra's Cuisine @cook_17313082
Edo State Benin City

Try out my recipe as simple as it is 😘😘it taste yummy..

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Atarugu
  3. Albasa
  4. Gishiri
  5. Mai
  6. Maggie
  7. Kwai
  8. Pumpkin leave(ugu)
  9. Spices

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki wanke shinkafar saikiyi parboiling dinsa, sannan ki tace ki tsane a colander. Sannan saiki yanka ganyen ugu kiyi grating atarugu da albasa.

  2. 2

    Sannan saiki dora Mai a wuta ki soya kayan miya sannan ki zuba ruwa madaidaici wanda zai karasa dafashi da spices dinki saiki rufe inya tafasa saiki zuba shinkafar ki da ganyen ugu shikenan saiki rage wuta ki barshi ya karasa dahuwa.sai a yanyanka kwai akai..😘😘

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Zahra's Cuisine
Zahra's Cuisine @cook_17313082
on
Edo State Benin City
cooking is my fav
Read more

Similar Recipes