Hadin sauce: • Shredded beef Kofi biyu • Carrot yankake kofi daya • Kore da Jan tattasai yankake duka Rabin kofi • Albasa yankakkiya Kofi daya • Tumatir yankake Rabin kofi • Dandano da kayan kanshi • Corn flour babban chokali biyu,ruwa dai dai bukata • Kayan tsuma (marinade)nama:sesame oil da vinegar chokali dai dai • Soy sauce,oyster sauce,barbecue sauce, karamin chokali dai dai • Chilli sauce,Maggi na ruwa karamin chokali dai dai • da chitta dai dai misali •