Yanda xakiyi hadin Garin danwake me dadi

Mss Leemah's Delicacies @Leemah
Hanya mafi sauki xaki ajiyesa haryafi watanni baya komai xejima sosai insha Allah indai kin killacesa agu mekyau
Yanda xakiyi hadin Garin danwake me dadi
Hanya mafi sauki xaki ajiyesa haryafi watanni baya komai xejima sosai insha Allah indai kin killacesa agu mekyau
Umarnin dafa abinci
- 1
Xaki hadasu duka a bowl me Dan girma
- 2
Kiyamutsa su sosai sosai, seki juyesa a roba irin me marfinan seki rufe o
- 3
Dukwanda kk tashi sekidiba abinki kawia kixuba ruwa kikwaba seki nasa abinki a ruwan tafasasshe
- 4
Ga danwaken danayi dashi
Similar Recipes
-
-
-
Hadin Garin Dan Wake
A rana ta yau da kullun muna alfahari dake @ayshat abinchi ya hada mu kuma Cookpad ya kulla zumuntaAllah ya barmana ke Ya kara miki lafia ya tsare mana ke aduk inda kike. 🥰 Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
#Dan_wake contest#
#danwakecontest## Girki ne musamman na arewacin nijeriya inaso sosai cimar mahaifinace sannan ba wahala acikin sauki akeyi Sabiererhmato -
-
-
Danwake
#danwakecontest .Danwake is a delicious meal that is indigenous to the people of hausa, Nigeria .It can be made in easiest way Zara's delight Cakes N More -
-
-
-
Danwake
#OMN inada ragowar garin danwake yafi 1month yau kawai na dauko nayi amfani dashi. Kuma munji dadin shi sosai Oum Nihal -
-
-
-
-
Danwake
Mijinah na matukar son danwake sosai da sosai dan baiki kullum yaci danwake ba nikuma tun banaso harya koyamun cin danwake #danwakecontest Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen) -
-
-
Hadin garin dan wake
Wannan hadin idan kika iya yar uwa baki ba sayen garin dan wake😁Zama ki iya yi kina saedawa #teamsokoto hafsat wasagu -
Danwake(recipe 3)
Wannan shine karo na farko dana taba gwada hada danwake da kwai a ciki. Gaskiya yayi dadi sosai ga laushi da santsi.#danwakerecipecontest karima's Kitchen -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13800983
sharhai (7)