Faten doya
Ina son faten doya musamman idan Bana sha'awar komai
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki fire doyanki ki yanka kanana ki wanke.
- 2
Ki kyara kayan miyanki,ki soya albasa, ki tafasa namanki ki zuba akan albasar ki saka tafarnuwa da kayan kamshinki.
- 3
Sai ki zuba kayan miyanki ki soya shi, idan yayi sai ki zuba ruwa idan ya tafasa ki zuba doyarki.Ki barshi kaman 30mint idan komai ya kama kanshi sai ki sauke.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10550052




sharhai