CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Shinkafa mai madara
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Shinkafa mai madara ainihin hoton girkin

Shinkafa mai madara

Fateen
Fateen @Fteenabkr277

Wannan abincin larabawa ne da Chadian ga dadi ga kuma rike ciki

Wannan abincin larabawa ne da Chadian ga dadi ga kuma rike ciki

Kara karantawa

Shinkafa mai madara

Fateen
Fateen @Fteenabkr277

Wannan abincin larabawa ne da Chadian ga dadi ga kuma rike ciki

Wannan abincin larabawa ne da Chadian ga dadi ga kuma rike ciki

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

50 mint
uku
  • Shinkafa fara ta tuwo(kofi daya)
  • Madara (ta gari Rabin Kofi)
  • Siga (yadda kike son shi)
  • Ruwa Kofi hudu
  • Man shanu(ba dole bane)
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

50 mint
  1. 1

    Da farko zaki dauko tukunya mai tsabta ki zuba ruwanki sai ki dauko madarar nan ki zuba ki juya sosai da abin kada kwai, sai ki dauko siga Dinki shima ki zuba duka kafin ki daura akan wuta.

  2. 2

    Sai ki kunna wutarki ki daura tukunyarki mai ruwan madarar nan da sugar,idan yayi zafi kadan sai ki wanke shinkafarki ki zuba.

  3. 3

    Shikenan sai ayi ta kula da shi har sai ya dahu.sai a sauke idan ana so sai a yaryada man janu akai hmm badai dadi ba.

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Fateen
Fateen @Fteenabkr277
rannar October 06, 2019 22:23

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Shinkafa Mai Madara

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Cake parfait
  2. Mojito
  3. Kwaruru(manyan wake)
  4. Masa
  5. Teriyaki couscous
  1. Salad a saukake
  2. Egg pizza
  3. Soyayyar doya da miyar jajjage
  4. Vegetables scramble eggs
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10781427
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close