CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Tuwon shinkafa miyar alayyahu
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Tuwon shinkafa miyar alayyahu ainihin hoton girkin

Tuwon shinkafa miyar alayyahu

Fateen
Fateen @Fteenabkr277

#team6dinner

#team6dinner

Kara karantawa

Tuwon shinkafa miyar alayyahu

Fateen
Fateen @Fteenabkr277

#team6dinner

#team6dinner

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1:30mintuna
5 yawan abinchi
  • 3Shinkafa kofi
  • 2Fulawa Kofi
  • Ruwa Iya yadda zai dafa miki
  • Miyar taushe
  • 30Alaiyahu na
  • 40Tumatir na
  • Tumatir na Leda rabi
  • Attariku yadda kike so
  • Man gyada
  • Kayan kamshi
  • Kayan dandano
  • Kabewa na 20 ma ya isheki
  • Nama yadda Allah ya hore miki
  • Gyadar miya ishasshe
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1:30mintuna
  1. 1

    Da farko bayan kin wanke tukunyarki sai ki daura kan wuta tare da ruwa.

  2. 2

    Sai ki zuba shinkafarki ki rufe Ki rage wuta Dan ya dafu a hankali

  3. 3

    Idan ta dahu sosai sai ki tuka amma ruwa ruwa sai ki zuba fulawarki Dan ya kameshi sosai kuma yayi laushi.

  4. 4

    Ki wanke alaiyyahunki ki tsige ki yanka manya ko kanana duk yadda kike so, ki yanka kabewanki

    Tuwon shinkafa miyar alayyahumatakin girki4 hoto
  5. 5

    Ki wanke yanka albasarki,ki daka tafarnuwa tare da attarigunki

    Tuwon shinkafa miyar alayyahumatakin girki5 hoto
  6. 6

    Sai ki fara daura tukunyarki mai tsabta ki zuba mai tare da albasa

    Tuwon shinkafa miyar alayyahumatakin girki6 hoto
  7. 7

    Ki zuba su tafarnuwa warki,attarigu, kabewa da maggi da dai duk kayan kamshin da kike so

    Tuwon shinkafa miyar alayyahumatakin girki7 hoto
    Tuwon shinkafa miyar alayyahumatakin girki7 hoto
    Tuwon shinkafa miyar alayyahumatakin girki7 hoto
  8. 8

    Sai ki Dan saka ruwa ki rufe har sai komai ya narke

    Tuwon shinkafa miyar alayyahumatakin girki8 hoto
  9. 9

    Idan komai ya narke sai ki zuba soyayyen naman ki, tare da ruwan nama ki rufe sai yayi daidai yadda idan kika saka alayyahun ba zaiyi ruwa ba.

  10. 10

    Idan yayi daidai sai ki zuba alaiyahunki

    Tuwon shinkafa miyar alayyahumatakin girki10 hoto
  11. 11

    Sai ki zuba gyadar miyarki. Ki barshi yayi kamar minti 5 shikenan kin gama

    Tuwon shinkafa miyar alayyahumatakin girki11 hoto
  12. 12

    Yadda zakiyi adon,zaki samu kwanonki irin shape din da kike so sai ki shafe shi da mai,ki dubo tuwanki ki saka mi mulmula sai ki bude tsakiyar da ludayi

    Tuwon shinkafa miyar alayyahumatakin girki12 hoto
  13. 13

    Sai ki fito da shi idan har tuwonki ya tuku da kyau babu abinda zaiyi lafiya zai fito

  14. 14

    Sai na dauko Dan karamin cokalina na shafe da mai

    Tuwon shinkafa miyar alayyahumatakin girki14 hoto
  15. 15

    Haka zakiyi duk wani ado da kike so

    Tuwon shinkafa miyar alayyahumatakin girki15 hoto
    Tuwon shinkafa miyar alayyahumatakin girki15 hoto
    Tuwon shinkafa miyar alayyahumatakin girki15 hoto
  16. 16

    Sai na zuba miyata a ciki

    Tuwon shinkafa miyar alayyahumatakin girki16 hoto
    Tuwon shinkafa miyar alayyahumatakin girki16 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Fateen
Fateen @Fteenabkr277
rannar November 10, 2019 18:54

sharhai (3)

Fateen
Fateen @Fteenabkr277
November 11, 2019 05:05
Tnx
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Tuwon Shinkafa Soup Alayyahu

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Zobo
  2. Pateera
  3. Hanjin ligidi
  4. Lemon grass juice
  5. Miyar egushi
  1. Taliya da miya da salad
  2. Butter-gummy candy
  3. Lemun ginger da lemu
  4. Lollipop candy
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11002525
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close