CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Pizza Mara ciz
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Pizza Mara ciz ainihin hoton girkin

Pizza Mara ciz

Fateen
Fateen @Fteenabkr277

Ogana yana son cin Abu Mara nawi kafin yayi bacci musamman ma idan pizza ne kamar yadda likitoci ke bada shawarar daina cin Abu mai nawi da dare#team6dinner

Ogana yana son cin Abu Mara nawi kafin yayi bacci musamman ma idan pizza ne kamar yadda likitoci ke bada shawarar daina cin Abu mai nawi da dare#team6dinner

Kara karantawa

Pizza Mara ciz

Fateen
Fateen @Fteenabkr277

Ogana yana son cin Abu Mara nawi kafin yayi bacci musamman ma idan pizza ne kamar yadda likitoci ke bada shawarar daina cin Abu mai nawi da dare#team6dinner

Ogana yana son cin Abu Mara nawi kafin yayi bacci musamman ma idan pizza ne kamar yadda likitoci ke bada shawarar daina cin Abu mai nawi da dare#team6dinner

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1:30mintuna
2 yawan abinchi
  • 1 1/2Fulawa Kofi
  • Yis cokali daya babba
  • 1/4Ruwan dumi
  • Gishiri kadan
  • Nikakken nama
  • 1/4Kokomba
  • 1Kwai
  • Karas 3 masu kyau
  • 1/2Albasa
  • Tumatir din Leda mai hadin yaji da albasa
  • Magi daya
  • tafarnuwaGarin
  • Garin citta danya
  • Man zaitun cokali daya Karami
  • Habbatussauda Dan ado(ba dole bane)
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1:30mintuna
  1. 1

    Da farko zaki dauko fulawanki ki tankade, ki dauko yis da gishirin ki duka ki zuba akwano

    Pizza Mara cizmatakin girki1 hoto
    Pizza Mara cizmatakin girki1 hoto
    Pizza Mara cizmatakin girki1 hoto
  2. 2

    Ki dauko ruwan duminki ki kwaba

    Pizza Mara cizmatakin girki2 hoto
    Pizza Mara cizmatakin girki2 hoto
  3. 3

    Ki barshi a waje mai dumi Dan ya tashi kamar minti 30 zuwa 50

    Pizza Mara cizmatakin girki3 hoto
  4. 4

    Ki dauko nikakken namanki ki soya Sama sama ki Dan saka mishi tafanuwa kadan sai ki wanke,yanka kokomba,albasa Dinki tare da karas duka kiyi musu yankan da kike so ni nayi siraran yanka, sai ki hade su tare da Garin citta danya, da garin tafarnuwanki hade da magi a kwano, ki fasa kwanki aciki ki juya sosai

    Pizza Mara cizmatakin girki4 hoto
    Pizza Mara cizmatakin girki4 hoto
    Pizza Mara cizmatakin girki4 hoto
  5. 5

    Sai ki dauko kwallon fulawanki ki yanka kadan ki murza yayi fadi, sai ki shafe shi da tumatir din Leda mai hadin yaji da albasa

    Pizza Mara cizmatakin girki5 hoto
    Pizza Mara cizmatakin girki5 hoto
    Pizza Mara cizmatakin girki5 hoto
  6. 6

    Sai ki yanko wani ki murza yayi tsayi guda biyu

    Pizza Mara cizmatakin girki6 hoto
  7. 7

    Sai ki hade su kiyi musu kitso

    Pizza Mara cizmatakin girki7 hoto
  8. 8

    Sai ki daura shi akan mai fadin nan, ki kara daukar wani ki nan nade ki saka a tsakiya

    Pizza Mara cizmatakin girki8 hoto
    Pizza Mara cizmatakin girki8 hoto
    Pizza Mara cizmatakin girki8 hoto
  9. 9

    Sai dauko hadin kwanki ki zuba

    Pizza Mara cizmatakin girki9 hoto
  10. 10

    Shikenan sai ki saka a obin ki gasa kada wuta yayi yawa.

    Pizza Mara cizmatakin girki10 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Fateen
Fateen @Fteenabkr277
rannar November 16, 2019 23:04

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Pizza

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Flat bread
  2. Alala(moi_moi) da cabbage sauce
  3. Miyar wake
  4. Jelly flavoured candy
  5. Milk candy balls (gullisuwa)
  1. Mummuki da Jam
  2. Lemon squash
  3. Tuwon madara
  4. Buredi me kwakwa
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11019624
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close