Yadda zaki yi shinkafar me kaloli

Ita dai wannan shinkafar tana kawatarwa ga me cin ta ko ma bakayi niyar cin abincin ba kina ganin ta sai ta baki sha,awa
Yadda zaki yi shinkafar me kaloli
Ita dai wannan shinkafar tana kawatarwa ga me cin ta ko ma bakayi niyar cin abincin ba kina ganin ta sai ta baki sha,awa
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko dai zaki wanke shinkafar ki da gishiri sai ki daura ruwa akan wuta
- 2
Sai ki juye shinkafar a cikin tafashanshan ruwan
- 3
Sai ki barta tayi kamar mituna 10m tana tafasa sai ki tace ruwan sai ki dauko pot dinki sai ki zuba mai kamar ludayi daya sai ki juye per boiling rice din sai ki juya
- 4
Sanna sai ki dan zuba ruwan zafi kamar cup daya ta kara tafuwa sai ki dauko kalolin ki sai ki didiga (drop by drop) sai ki rufe ta sai kin ji babu raguwar ruba sai ki juya shinkafar zaki ga kowace kala da mazaunin ta fara ma daban
Keywords
Similar Recipes
More Recipes



sharhai