Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaa yanka carrots, peas, green peas, attarugu da albasa, sai a dan basu tsoro a wuta.
- 2
Sai a daka Citta, a farfasa namn kanana dduk sai a juyesu a babbn mazubi ajujjuya a samai maggi, gishiri da spices
- 3
Sai a samai ruwan tafashe mai zafi dadai ruwan da zai isa a jujjuya a sa a mazubi, sai a Dora a saman ruwan da yake tafasa a rufe da Leda da murfin tukunya
- 4
In yayi a sauke. Angama
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11729259






sharhai