Egusi Ijebu

#wazobia, egusi ijebu miyar Western part ne na najeriya wadda muma northern mukanyita Amma tasu ta bambamta da tamu to wannan bambamcin yasa na girka irin tasu domin nasamu bambamcin test nida iyalina.
Egusi Ijebu
#wazobia, egusi ijebu miyar Western part ne na najeriya wadda muma northern mukanyita Amma tasu ta bambamta da tamu to wannan bambamcin yasa na girka irin tasu domin nasamu bambamcin test nida iyalina.
Umarnin dafa abinci
- 1
Wannan sune kayan aikina
- 2
Zaki gyara attarugu da albasa da tattasai ki markada, saiki zuba a tukunya kisa manja kadan kada ki cika saboda agushin ma yanada Mai ajikinsa saiki dauko tafasasshen namanki da ganda ki zuba akai ki soya sama sama saiki zuba agushinki a pan tare da cray fish ki soyasu sama sama
- 3
Bayan kin soya kayan Miya ki d anamanki sama sama saiki zuba ruwan nama idan baki da ruwan nama kisa the Amma kadan saiki zuba daddawar yarabawa ba daddawar irin tamuba a'a daddawa irin tasu ta yarabawa saikisa sinadarin dandano
- 4
Saiki gyara busasshen kifi bayan kin jigashi a ruwan zafi tare da stock fish dinki saikisa gishiri ki wanke ki zuba akan miyarki saikisa ganyen water leaf daga baya kisa ugu
- 5
Shikenan miyarki ya kammala Zaki iya cinta da tuwan shinkafa ko kuma da duk abunda kikeso. Duka kayan amfaninki Zaki iya samunsu a sabon gari Yan kura ko ibo road.
- 6
- 7
Keywords
Similar Recipes
More Recipes





















sharhai (5)