Masa yar Gida

umayartee @Umayartee0
Masa mai Kayan hadi kuda uku
Ku hada ta kuji dandano mai dauke hankalin mai Gida 🤗
Masa yar Gida
Masa mai Kayan hadi kuda uku
Ku hada ta kuji dandano mai dauke hankalin mai Gida 🤗
Umarnin dafa abinci
- 1
Farko za’a jika shinkafar tuwo ya kwana,
Bayan haka sai a markade sa - 2
Sai na biyu kuma za’a sa garin masara, da garin flour a hada sa da markadeden shinkafar tuwo,
Sai a sa gishiri, sugar da yeast. - 3
Bayan wannan zaa sa tukunyar masa a kan wuta a sa da mai yayi Zafi
- 4
Sai a fara sa kulle a cikin kutunyan, in Dan gefe daya yayi sai a juya Dayan gefen shima yayi.
- 5
Bayan wannan sai ka kwashe masar ka yar Gida tayi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16397469







sharhai (5)