Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki sami attarugu da tattasai dinki ki wanke tare da albasa ki jajaga kar yayi laushi
- 2
Sai kisa tukunyanki akan wuta low heat tare da mai da jajegenki ki soya
- 3
Sanan kisa seasonings da spices Niki ki jujuya ki rufe
- 4
Sai ki wanke eggplant 🍆 dinki tas ki yayanka size din da kikeso
- 5
Sai ki zuba cikin wanan miyar taki tare da sardine din ki jujuya ki rufe ki barshi ya sulala
- 6
Idan ya sulalu sai ki kashe wutan kiyi serving
- 7
Ni naci da doya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16779996












sharhai