CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Pan fried qosai
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Pan fried qosai ainihin hoton girkin

Pan fried qosai

Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
Sokoto

Pan fried qosai

Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
Sokoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Wake kofi 3
  • Mai
  • Attarugu 5
  • Albasa, 2
  • Gishiri kadan
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki sami wakenki ki jiqa kaman na minyi uku

    Pan fried qosaimatakin girki1 hoto
    Pan fried qosaimatakin girki1 hoto
  2. 2

    Idan waken ya jiqa sai ki sami blender dinki ki juye domin cire bawon

    Pan fried qosaimatakin girki2 hoto
  3. 3

    Sai ki dinga kunnawa kina kashewa on medium

    Pan fried qosaimatakin girki3 hoto
  4. 4

    Idan bawon ya bar jikin waken sai ki juye acikin container tare da ruwa ki wanke tas bawon ya fita

    Pan fried qosaimatakin girki4 hoto
  5. 5

    Sai kisa attarugun da albasa

    Pan fried qosaimatakin girki5 hoto
  6. 6

    Kisa a blender da dan ruwa kadan sai ki niqa har yayi laushi

    Pan fried qosaimatakin girki6 hoto
  7. 7

    Idan yayi laushi sai kisa gishirinki ki buga kaman na 10 mins

    Pan fried qosaimatakin girki7 hoto
  8. 8

    Kiyi greasing pan dinki on a low heat

    Pan fried qosaimatakin girki8 hoto
  9. 9

    Sanan ki zuba qulunki ki jira yayi

    Pan fried qosaimatakin girki9 hoto
  10. 10

    Idan side din yayi sai kiyi flipping for the other side yayi

    Pan fried qosaimatakin girki10 hoto
  11. 11

    Haja zakiyita yi har ki gama

  12. 12

    Aci dadi lafiya

    Pan fried qosaimatakin girki12 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
rannar February 25, 2023 09:44
Sokoto
I do believe in cooking cox cooking is life and fun
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Kosai

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Soya milk
  2. Green rice with beans and soup
  3. Pizza kala biyu Mai nama da Mai anta Dalla dalla
  4. Gasashen kifi mai coriander
  1. Garau garau shinkafa da wake
  2. Green rice with beans and soup
  3. Pizza kala biyu Mai nama da Mai anta Dalla dalla
  4. Gasashen kifi mai coriander
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16823722
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close