Wainar semovita
Umarnin dafa abinci
- 1
Wainar semovita dai bashi àda wani wahala kamar yadda na lissafa abubuwa din da ake bukatar to ga yadda zakayi amfani dasu
Zaki hada yest din nan tare da Garin semo din nan ki juya su saiki sa ruwa kadan kadan ki kwaba kullin da Dan kauri bayan kin gama Sai ki rufe ki sa a wuri mai dumi Dan ya tashi,bayan ya,tashi Sai ki yayyanka albasa tare Dan suga kadan da Dan gishiri Sai ki fara soya shi kamar haka,haka Zaki tayi har ki gama
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8192294






sharhai