Farfesun naman rago da dankali
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9578249

Ki wanke nama ki dora a wuta tare da albasa da kayan qamshi
Ki gyara dankali ki yanka ki zuba a ciki
Ki zuba kayan kiya da kika niqa tare da me dandano da daddawa.
Zai dahu kamar minti 30 sai ki sauke
An kwafa!
More Recipes

sharhai